Blog Post Header Image TSAKANIN KWAKWALWA DA ZUCIYA 6

TSAKANIN KWAKWALWA DA ZUCIYA 6

Dakta Gary Schwartz da Linda sun gano cewa, yadda kwakwalwa take da jijiyoyin sadarwa tsakaninta da sauran sasannin jiki, haka zuciya take dasu, kuma tasirin zuciya wajen sarrafa jiki ya shallake na kwakwalwa nesa ba …

Read More →
Blog Post Header Image TSAKANIN KWAKWALWA DA ZUCIYA 5

TSAKANIN KWAKWALWA DA ZUCIYA 5

Suka ce wuri na farko da Allah ya ambaci zuciya yana alakanta ta da tunina shi ne cikin Suratul A'araaf, aya ta 179, inda yake cewa: "Kuma lalle ne hakika, mun halitta, saboda Jahannama, masu …

Read More →
Blog Post Header Image TSAKANIN KWAKWALWA DA ZUCIYA 4

TSAKANIN KWAKWALWA DA ZUCIYA 4

Bangaren kwakwalwa mai lura da tsarin tunani da fahimtar yanayi da yanke hukunci, shi ne bangaren da ke gab da goshi, wanda malaman kimiyya ke kira Cerebral Cortex. Daga cikin wannan bangare akwai tsagin da …

Read More →
Blog Post Header Image TSAKANIN KWAKWALWA DA ZUCIYA 3

TSAKANIN KWAKWALWA DA ZUCIYA 3

Wannan yasa da yawa cikin mutane, musamman a kasar Hausa, basu cika yarda da binciken Malaman Kimiyyar zamani ba kan wasu abubuwa da suka shafi halittar dan adam, ko sararin samaniya da dai sauran abubuwa …

Read More →
Blog Post Header Image TSAKANIN KWAKWALWA DA ZUCIYA 2

TSAKANIN KWAKWALWA DA ZUCIYA 2

Zuciyar dan adam na gudanar da ayyuka masu dimbin yawa wadanda har yanzu malaman kimiyyar halittar jikin dan adam sun kasa tantance adadinsu. Abin da ake ta yi dai shi ne bincike, har zuwa wannan …

Read More →
Blog Post Header Image TSAKANIN KWAKWALWA DA ZUCIYA 1

TSAKANIN KWAKWALWA DA ZUCIYA 1

A wajen malaman kimiyyar halittar dan adam, kamar yadda muka gani, tunanin dan adam na samuwa ne ta hanyar kwakwalwarsa. A takaice ma dai suna ganin kwakwalwar dan adam ne ke sarrafa sauran bangarorin jikinsa …

Read More →

Wisely, and slow. They stumble that run fast.
---William Shakespeare

Wisely, and slow. They stumble that run fast.
---William Shakespeare